Gwamnan Jigawa ya janye dakatarwar da ya yi wa kwamishinansa kan zargin lalata.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, ya janye dakatarwar da ya yi wa kwamishinansa ayyuka na jihar Auwal Ɗanladi Sankara, bayan da wata kotu a jihar Kano…