Kamfanin Mai Na NNPCL Ya Ƙaryata Dawo Da Tallafin Mai.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kamfanin mai na Ƙasa, NNPCL, ya musanta dawo da tallafin mai a Najeriya, ya na mai cewa, bai biya kowa tallafin man fetur ba a cikin watanni tara da suka gabata. Ranar Litinin ne wasu rahotanni suka yi ta ya wo a ƙasar, in da suka ambato shugaba Tinubu ya dawo […]

Proudly powered by WordPress | Theme : News Elementor by BlazeThemes