Wata ƙungiya a jihar Zamfara ta buƙaci gwamnati ta kama wani ɗan jam’iyyar APC.
Wata kungiya mai suna Neutral Minds for Nigeria’s Political Growth and Development, ta buƙaci Gwamnatin Jihar Zamfara da ta kama daya daga cikin jagororin jam’iyyar APC Sani Abdullahi Shinkafi, bisa…