Sojojin Najeriya sun yi raga-raga da sansanonin ƴan bindiga a jihar Taraba.
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Dakarun rundunar soji ta 6 da kuma dakarun rundunar soji na 3 karkashin Operation Whirl Stroke a jihar Taraba, sun lalata sansanonin ‘yan bindiga da dama…