Wasanni
Trending

Ɗan Wasan Gaban Najeriya Da Napoli Osimhen Ya Nemi Chelsea Ta Rika Biyansa Fam £500, 000 Duk Mako.

Daga Suleman Ibrahim

Tauraron dan wasan ƙwallon ƙafa a Afirka, wanda ke taka leda a ƙungiyar Napoli Victor Osimhen ya buƙaci Chelsea ta rika biyansa albashin fam £500, 000 duk mako kafin ya amince da komawa kungiyar a cewar jaridar The Sun,

Idan har Osimhen ya aminta da da yarjejeniyar ƙungiyar Chelsea zai iya fara taka mata leda wannan makon.

Ɗan wasan ya kuma ƙi aminta da ya tafi ƙungiyar a matsayin aro.

An Kammala Yarjejeniya Da Sabon Kocin Super Eagles Ta Najeriya.

Za A Ɗauki Ma’aikata Sama Da Dubu 40 Domin Aikin Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Kano.

Tini dai Chelsea ta fadada neman wani ɗan wasan na daban a yayin da ya rage mako guda a kasuwar musayar yan wasa.

Zuwa yanzu Chelsea ce ke a mataki na 8 a teburin Firimayar ƙasar Ingila in da take da maki uku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button