Siyasa
Trending

Dubban Magoya Bayan Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kogi A Jam'iyyar SDP Sun Yi Cincirindo A INEC.

Daga Isa Magaji Rijiya Biyu

Dandazon magoya bayan ɗan takarar gwamnan jihar Kogi a jam’iyyar SDP Murtala Ajaka, ne suka yi cincirindo a ofishin hukumar zaɓen Najeriya mai zamanta INEC reshen jihar.

Rahotanni sun ce, sun taru a ofishin zaɓen ne domin nuna fushin su, s gami da Ƙalubalantar sakamakon zaben gwamnan jihar da ya baiwa APC nasara, inda INEC ta ce Usman Ododo ne ya yi lashe zaben.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button