PDP

Siyasa

Ƴan Sanda Sun Gargaɗi Masu Ɗauƙar Makamai Da Kayan Maye A Lokacin Yaƙin Neman Zaɓe.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yan sandan jihar Kano a Arewa maso Yammacin Najeriya, ta ja hankalin yan siyasa bisa yaƙin neman zaɓe mai tsafta. Jan hankalin rundunar ya zo ne a dai dai lokacin da hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta buɗe damar yaƙin neman zaɓe a hukumance. Kwamishinan ƴan sandan […]

Read More
Siyasa

Bauchi: Jam`iyyar APC Akwai Babbar Nasara Abubakar Sadik Ya Rungumi Mutane,- Bashir Mali.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An kira ga al`ummar jihar Bauchi baki daya su bawa ‘dan takarar gwamnan jihar Bauchi a jam`iyyar APC Air Mashal Abubkar Sadik ‘kuri`unsu domin ya zama gwamnan jihar Bauchi a babban za’ben shekarar 2023. Wani matashin ‘dan siyasa a jihar Bauchi Alhaji Bashir Umar Mali, ne ya yi wannan kiran ta […]

Read More
Siyasa

NNPP: Halluru Dauda Jika Ne Zai Ci Zaɓen Gwamnan Jihar Bauchi A Zaɓen 2023- Kwamared Haruna.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An bukaci al’ummar jihar Bauchi, su bawa ɗan takarar gwamna a jam’iyyar NNPP Sanata Halluru Dauda Jika Dokaji, damar zama gwamnan jihar, a babban zaɓen Najeriya da ke tafe na shekarar 2023. Daraktan yaɗa labarai na gidan ɗan takarar gwamnan Kwamared Haruna Muhammad, ne ya bukaci hakan a lokacin da ya […]

Read More
Siyasa

Nan Gaba Kaɗan Ake Sa Ran Shekarau Zai Fice Daga Jam’iyyar NNPP Zuwa PDP.

Tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau, zai bayyana ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa PDP, bayan wasu gwaɓaɓan alƙawura da ake zargin ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya yi masa. Malam Shekarau, wanda ke wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa, ya fice daga jam’iyyar APC zuwa NNPP a hukumance a wata […]

Read More
Siyasa

Sadiq Wali Ne Ɗan Takarar Gwamna Na Jam’iyar PDP A Kano,-INEC.

A ranar Juma’a ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana sunan Sadiq Aminu-Wali a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kano. Jaridar Daily Nigeria ta rawaito cewa, jam’iyyar PDP ta jihar ta rabu gida biyu, inda ko wanne bangare ya gudanar da zaben fidda gwani na jam’iyyar wanda […]

Read More
Siyasa

PDP A Bauchi Zata Faɗi Warwas Fiye Da Faɗuwar Da APC Tayi A Zaɓen 2019 -Idris Isa Gubi.

Jam’iyyar PDP a jihar Bauchi zata faɗi warwas fiye da faɗuwar da APC tayi a jihar Bauchi a shekara ta 2019 domin kuwa mulkin PDP ya jefa al’ummar jihar Bauchi cikin mawuyacin hali ba ƙaƙanikayi. Shugaban jam’iyyar APC na ƙaramar Bauchi Honorable Idris Isah Gubi, ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawar kai […]

Read More
Siyasa

Manufata ga Jihar Jigawa (II)

Daga Mustapha Sule Lamido   Yau zan fara da roƙon al’umma da su je su karɓi katunan zaɓensu na din-din-din (PVC) a ofisoshin Hukumar Zaɓe dake ɗaukacin ƙananan hukumomi. Waɗanda kuma basu yi rajistar zaɓe ba, su daure su gaggauta yin hakan. Hukumar zaɓe ta INEC ta tsawaita lokacin yin rajistar zaɓe tun daga ranar […]

Read More
Ra'ayi Siyasa

Manufata ga Jihar Jigawa (I)

Daga Mustapha Sule Lamido   A rayuwar kowacce al’umma, a kan samu lokuta daban-daban da matsaloli suke mata katutu ta yadda har sai an buƙaci gudunmawar mutane masu manufa domin warwaresu. Waɗannan matsaloli su kan yi tsanani har wasu su ga kamar ba za a iya shawo kansu ba har ma a dinga tunanin ko […]

Read More
Siyasa

PDP Ta Bawa Obasanjo Sa’a 48 Ya Janye Kalamansa Kan Atiku Ko Ta Tona Asirinsa.

Jam’iyyar PDP da ke hamayya a Najeriya ta mayar wa da tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo martani kan kalaman da ya yi cewa ya yi kuskure lokacin da ya zabi mataimakinsa a 1999. A martanin nata PDP ta yi barazanar abin da ta kira tona asirin waye Obasanjo idan har bai fayyace abin da yake […]

Read More
Siyasa

A Gaggauce: Atiku Ya Zaɓi Wanda Zai Yi Masa Mataimaki.

Dan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowa a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023. Atiku ya sanar da hakan ne a ranar Alhamis a wajen tatance ɗaukar ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasar a hedikwatar jam’iyyar da ke Abuja. Ƙarin bayani na nan tafe.

Read More