Daga Sani Ibrahim Maitaya
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal, ya ƙaddamar da aikin ginin tashar mota ta zamani a Gusau babban birnin jihar.
Gwamnan ya ce sabuwar tashar za ta samar da dimbin ayukkan yi ga al’umma.
A ranar Litinin aka ƙaddamar da aikin gina tashar ta zamani, a kan titin Sokoto zuwa Zaria a Gusau.
Ƙungiyar Kwadago Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jihar Zamfara.
Ƴan Bindiga Sun Halaka Askarawa 8 A Jihar Zamfara.
Sabuwar tashar za ta ƙunshi isassun wuraren ajiye motoci, da wuraren hutawa na direbobi, da ingantattun na’urorin tsaro, da tsarin bayar da tikitin shiga tashar.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
“Kwararar masu aikata laifuka daga jihohin makwabta ne abin da ya taimaka wajen ƙalubalen tsaro”- Gwamnatin Gombe.
-
Kano da Katsina, sun zama a sahun gaba wajen matsalar rashin isassun takardun kuɗi.
-
Kamfanin Turkiyya zai fara haɓaka noman zamani a Zamfara.
-
Ƙungiyar Alkalai sun shiga yajin aikin sai baba ta gani.
-
NAFDAC ta gargaɗi masu gidajen Burodi kan amfani da Sakarin.