Gwamna Zulum zai saka tallafin man fetur ga manoman yankin da rikicin Boka Haram ya shafa.
Daga Sani Ibrahim Maitaya Gwamnan jahar Borno da ke Arewacin Najeriya Babagana Umara Zulum, ya sanar da cewa gwamnatin jahar za ta saka tallafin man fetur ga manoman yankin da…