Babban Bankin Najeriya ya samun ƙarin kuɗaɗen shiga da ya kai dala biliyan 6.83 a shekarar 2024.
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana samun karin kudaden shiga daga ma’aunin biyan kuɗi (Balance of Payments BOP), har dala biliyan 6.83 a shekarar 2024, wanda ke nuna sauyin al’amurra…