Gwamnatin Kano za ta gyara gine-ginen masallatan Juma’ar jihar.
Gwamnan jihar Kano da ke Arewacin Najeriya Abba Kabir Yusuf, ya bayyana aniyar gwamnatin sa na gyara dukkan manyan masallatai na Juma’a a fadin jihar, domin tabbatar da cewa sun…
Gwamnan jihar Kano da ke Arewacin Najeriya Abba Kabir Yusuf, ya bayyana aniyar gwamnatin sa na gyara dukkan manyan masallatai na Juma’a a fadin jihar, domin tabbatar da cewa sun…
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano a ranar Asabar, ya karɓi bakuncin manyan membobin Majalisar malammai da limamai domin yin buda baki a Fadar Gwamnati, a kwanaki 15 na…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zama na musamman tare da wasu daga cikin ƴan majalisar wakilai ta ƙasa da suka fito daga jihar…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu. Gwamnan jihar Kano da ke Najeriya Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da wasu muhimman sauye-sauye a harkokin tafiyar da filaye tare da sabunta tsarin kula da…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamitin ƙwararru da zai yi aikin yi wa baƙi ƴan ƙasashen waje mazauna birnin rijista musamman waɗanda suke gudanar da…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata Kotu a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, ta ba da umarnin a tsare mata wani Ɗan Jarida da aka gurfanar a gabanta kan zargin…
Babbar kotun Tarayya da ke zaman ta a Gyaɗi-gyaɗi a Kano ta umarci Gwamnatin jihar ta biya ƴan Kassuwar da ke da shaguna a filin Masallacin Idi da ke Ƙofar…