Yan bindiga

Tsaro

DSS Sun Kama Tukur Mamu Me Shiga Tsakanin Ƴan Bindigar Da Suka Sace Fasinjojin Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna Da Isowar Sa Najeriya.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni da muke samu yanzu yanzu, na nuni da cewa jami’an tsaro na sirri na DSS a Najeriya sun kama Tukur Mamu wanda ke shiga tsakanin ‘yan bindiga da wadanda aka yi garkuwa da su. Jaridar Premium Times ta ce Mamu ya shiga hannun DSS ne da isowarsa filin jirgin […]

Read More
Tsaro

Sharuɗɗan Sulhu Guda 10 Da Gwamnatin Zamfara Da Ƴan Bindiga su Ka Gindaya Wa Juna.

Gwamnatin Zamfara ta bayyana cewa sulhun da ta ƙulla da ‘yan bindiga a faɗin jihar ya na tasiri sosai, domin a cikin watanni 9 an saki fiye da mutum 3,000 da aka yi garkuwa da su, ba tare da an biya diyyar ko sisi ba. Daga nan sai Gwamnatin Zamfara ta yi kira ga sojoji […]

Read More
Tsaro

Nassarawa: `Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Daliban Jami’ar Lafia 4.

Rahotanni daga jihar Nassarawa da ke tsakiyar Najeriya sun ce yan bindiga sun yi garkuwa da daliban jami`a hudu. Daily Nigerian Hausa ta rawaito, Jami’ar Taraiya ta Lafiya, a Jihar Nassarawa, ta tabbatar da cewa ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗaliban ta guda 4, Shugaban Sashin Hulɗa da Jama’a na Jami’ar, Abubakar Ibrahim, ne […]

Read More
Tsaro

NEJA: `Yan Sanda Sun Ce Mutum 13 `Yan Bindiga Suka Kashe A Shiroro.

‘Yan sanda a jihar Neja sun tabbatar da mutuwar mutum 13 bayan wani hari da ‘yan bindiga suka kai a wani yanki da ke karamar hukumar Shiroro a jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya. Rfi Hausa sun ce kakakin ‘yan sanda a jihar ta Neja Wasiu Abiodun ne ya ba da alkaluman, tare da yin […]

Read More
Yan Bindiga
Tsaro

Ana Fargabar ‘Yan Bindiga Sun Bankawa Mutane 13 Wuta Da Kashe Da Dama A Jihar Kebbi.

Wasu Rahotanni daga jihar Kebbi da ke Arewa maso yammacin Najeriya na cewa, mutane da dama sun rasa rayukansu, ciki har da wasu 13 da aka banka wa wuta a cikin wani gida, bayan da ‘yan bindiga suka kai hari a wani gari a karamar hukumar Riba ta jihar Kebbi a ranar Juma’a. RFI hausa […]

Read More
Tsaro

‘Yan Bndiga Sun Kashe Dan Majalisa A Kaduna.

Wasu da ake zargin yan bindiga ne a jihar kaduna sun harbe ‘dan majalisar dokoki mai wakiltar Giwa Ta Yamma mai suna Rilwanu Gadagau a majalisar jihar. Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa ‘yan bindigar sun kashe Rilwanu Gadagau ne tun a ranar Litinin da dare a lokacin da ‘yan bindigar suka kai hari a […]

Read More
Yan Bindiga
Labarai Tsaro

An Shiga Rudani A Garin Kankara Na Jihar Katsina Sakamakon Kwararar ‘Yan Bindiga.

Mazauna karamar hukumar Kankara na jihar Katsina sun shiga rudani sakamakon kwararar ‘yan bindiga da ake zargi wadanda suka gudo ne daga Zamfara a sakamakon matsin lamba daga jami’an tsaro. Jaridar Daily Trust ta wallafa cewa ‘yan bindigar na tserewa ne daga dazukan Zamfara inda ake musu luguden wuta zuwa kauyukan Katsina. Wani mazaunin kauyen […]

Read More
Tsaro

Maganar rashin tsaro lallai ta kai inda Gwamna Masari ya kai ta — Maiwada Dammallam

  Ni banga wani abin kace-nace ba akan maganar da Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari, yayi kan mutane su dauki makami don su kare kansu ba. Na farko dai kare-kai ba wani abu bane da zai wuyar fahimta a cikin tsanani irin wanda Arewa take ciki a yau ba. Hasali ma, Allah SWT Ya […]

Read More
Labarai

Yan bindiga sun kai hari ofishin ‘yan banga a karamar hukumar Ekwusigo na jihar Anambra

  ‘Yan bindiga sun kai hari ofishin ‘yan banga a Ozubulu dake karamar hukumar Ekwusigo na jihar Anambra. Hakazalika ‘yan bindigan sun kai hari ofishin’yan sanda amma ‘yan sandan sun maida martani. Da yake tabbatar da aukuwar lamarin jami’in hulda da jama’a na rundunar’yan sandan jihar Ikenga Tochukwu yace an kai hari ofishin ‘yan bangan […]

Read More
Labarai Tsaro

Katsina: Gwamnati tayi Kira ga jami’an Soje dasu hada kai da sauran jami’an tsaro don kawo karshen yan Bindiga a Jihar

  Gwamnatin jihar Katsina ta nemi da jami’an soje dasu hada kai da sauran jami’an tsaro domin kawo karshen Yan bindiga a jihar. Sakataren gwamnatin jihar, Dr Mustapha Inuwa shi ya bayyana hakan a wannan Larabar lokacin da ya karbi Sabon Kwamadan rundunar soje, Brigadier General Emmanuel Emeka Wanda ya ziyarce shi a ofishinsa . […]

Read More