Rundunar Ƴan sandan Najeriya ta ƙaryata rahoton bazuwar ƴan ta’adda a Lugbe da ke Abuja.
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta karyata ikirarin da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa, akwai ‘yan ta’adda guda 79 a yankin Lugbe na Abuja, tana bayyana rahoton a matsayin…