Sarkin Zazzau ya gargaɗi masu rike da sarautar gargajiya shiga duk wata badaƙala da ta shafi fileye.
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya gargadi sarakunan gargajiya a jahar da su daina mamayewa da kwace filaye ba bisa ka’ida ba a yankunan su. Ya yi wannan gargadi…