Month: August 2022

Agriculture Tsaro

Ƴan Sandan Jihar Kano Sun Kama Wasu Ƴan Daba Biyu.

Daga Umar R Inuwa Rundunar yan sanda jihar Kano da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, ta ce ta kama wasu da ake zargin yan daba ne, a ranar da ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya je Kano domin karɓar Sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau. Kakakin rudunar ‘Yan Sanda […]

Read More
Tsaro

Sharuɗɗan Sulhu Guda 10 Da Gwamnatin Zamfara Da Ƴan Bindiga su Ka Gindaya Wa Juna.

Gwamnatin Zamfara ta bayyana cewa sulhun da ta ƙulla da ‘yan bindiga a faɗin jihar ya na tasiri sosai, domin a cikin watanni 9 an saki fiye da mutum 3,000 da aka yi garkuwa da su, ba tare da an biya diyyar ko sisi ba. Daga nan sai Gwamnatin Zamfara ta yi kira ga sojoji […]

Read More
Labarai

Bauchi: Wata Kotu Ta Aike Da Wasu Matasa Gidan Gyaran Hali, Bayan Samun Su Da Laifin Tayar Da Hankalin Al’umma.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Rundunar yan sandan jihar Bauchi a Najeriya ta gurfanar da wasu matasa huɗu gaban wata kotun shari’ar musulimci mai lamba 2, bayan ta kama su da zargin laifin haɗin baki da ɗaukar makamai da zummar tayar da hankali al’umma. Waɗanda ake zargin sun haɗa da Isah Adamu wanda aka fi sani […]

Read More
Advertisement Al'ajabi

Ango Da Amaryar Da Aƙali Ya Aike Su Gidan Ɗan Kande Bayan Zargin Azabtar Da Ɗan Kishiyarta.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Wata kotun shari’ar musulimci mai lamba 2 da ke Tashar Babiye a karamar hukumar Bauchi , ta aike da amarya da ango zuwa gidan gyaran hali, su ci amarcinsu a can, kafin ranar da za a yanke musu hukunci, bayan kotun ta samunsu da laifin hadin baki, da muzguna wa dan […]

Read More
Labarai

Gwamnan Kano Ganduje Ya Fara Aikin Titin Tudun Yola,- Abubakar Aminu.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya fara aikin titn unguwar Tudun Yola da ke birnin Kano. Aikin titin ya tashi ne daga kofar Kansakali zuwa  Rimin Zakara da ke Ring Road a ƙananan hukumomin Gwale da Unguggo. Babban mai taimakawa Gwamnan a ɓangaren kafafen sada zumunta Abubakar Aminu Ibrahim ne […]

Read More
Ilimi

Asalin Taguwa 1

Daga Waziri Aku   Jiya da na kai wa kakata Tasalla ziyara a ƙauye, sai na same ta zaune a ɗaki rungume da kaskon wuta tana ta ƙahon dandi. Muka gaisa, na samu wuri na zauna na fara raba ido a cikin ɗakin ina kallon tarkacen da tsohuwar nan ta tara. Ita har yanzu ba […]

Read More
Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Damu Kan Halin Matsi Da ‘Yan Ƙasar Ke Ciki.

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta damu matuka kan halin matsin rayuwa da ake fama da shi a kasar musamman ma na hauhawar farashin kayayyaki. Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ne ya bayyana hakan ranar Alhamis yayin karbar wani daftari na sake duba ayyukan ma’aikatun gwamnati da aka kafa bayan gabatar da rahoton kwamitin Oronsaye […]

Read More
Tsaro

Sojojin Najeriya Sun Kashe Manyan Kwamandojin Boko Haram.

Hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun kashe wasu manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram cikin mako biyu da suka gabata. A wani taron manema labarai a Abuja ranar Alhamis, rundunar tsaron ta ce dakarun Operation Hadin Kai ne suka kashe kwamandojin ta hanyar yi musu ruwan bama-bamai a maɓoyarsu. Hedikwatar tsaron ta ce dakarun […]

Read More
Al'ajabi

Bauchi: Amarya Da Ango Za Su Ci Amarci A Gidan Yari

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Wata kotun shari’ar musulimci mai lamba 2 da ke Tashar Babiye a karamar hukumar Bauchi , ta aike da amarya da ango zuwa gidan gyaran hali, su ci amarcinsu a can, kafin ranar da za a yanke musu hukunci, bayan kotun ta samunsu da laifin hadin baki, da muzguna wa dan […]

Read More
Ra'ayi

Mu Farka Matasa: Shin Ko Mun San Halin Da Muke Jefa Rayuwan Mu A Ciki Wannan Zamani?.

Daga Aliyu Muhammad Kabir A ko wani lokaci za kaji ana cewa matasa sune ‘kashin bayan kowace al-umma, amma ba zaka ta’ba ganin haka a zahiri ba, mune, shaye-shaye, sara suka, sata, bangan siyasa, da dai suran abubuwa marasa dadin ji. Mu dauki rayuwar manyan kasar mu, suma suna da yara matasa kaman mu, amma […]

Read More