Labarai
Trending

Dambarwa Ta Ɓarke Kan Zargin Gina Gidan Dambe A Cikin Dutsen Dala.

Dambarwa Ta Ɓarke Kan Zargin Gina Gidan Dambe A Cikin Dutsen Dala.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Mazauna unguawar Dala da ke karamar hukumar Dala a jihar Kanon Arewacin Najeriya, sun koka kan wani gidan Dambe da suka yi zargin wasu mutane da ba su san, ko su waye ba, sun fara ginawa a cikin Dutsen Dala, lamarin da suka ce zai iya jafa su cikin wani yanayi na rashin tsaro da lalacewa tarbiya.

Ita ma dai hukumar kula da tarihi da al`adu ta jihar kano ta ce bata da masaniya kan gina gidan damban.

Ga karin bayani
DALA DAMBE MARTABA FM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button