Tsaro
Trending

Raba Ƙasar Falasɗinawa Da Isra'ila Shine Zai Kawo Ƙarshen Rikicin Da Ke Tsakanin Su - Sheikh Qaribullah.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Shugaban Ɗariƙar Qadiriyya ta Afrika ya kashe al’umma Falasɗinawa da ake yi ya yi yawa, a don haka ya ce mafuta kawai shine abar kowace ƙasa ta ci gashin kanta.

Ya bayyana hakan ne babban taron Maubikin Qadiriyya da aka gabatar a birnin Kano a ƙarshen wancan makon.

Ku saurari ƙarin bayanin da ya yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button