Ƴansandan jihar Kano sun tsare amaryar da ta hallaka angonta kwanaki 9 da aure
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar Ƴansandan jihar Kano ta kama wata mata mai shekaru 18 mai suna Saudat Jibril bisa zargin kashe mijinta, Salisu Idris, ta hanyar yanke masa wuya…