Amurka

Wasanni

Amurka Da Wales Sun Raba Maki Ɗai-Ɗai Bayan Sun Yi Kunnen Doki.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ƙasar Amurka da Wales sun tashi 1 da 1  a wasan farko da suka buga cikin rukunin B na gasar cin kofin duniya na 2022. Wannan dai shine wasa na biyar da aka buga a wasan a baki ɗaya cikin gasar da aka fara ranar Lahadin da ta gabata kuma wasa […]

Read More
Wasanni

Ecuador Ta Zargawa Qatar Mai Masaukin Baki Kwallo 2 A Raga.

Daga Fatima Suleman Shu’abu Dan wasan Ecuador Enner Valencia, ne ya fara zura kwallo a ragar Qatar jim kaɗan bayan take wasan, inda daga bisani ya sake zarga musu kwallo ta biyu kafin tafiya hutun rabin lokaci. Kwallayen da Valencia, ya ci sun bawa Ecuador damar zama ta ɗaya a tebur cikin rukunin A da […]

Read More
Siyasa

Mace Ƴar Maɗigo Ta Zama Gwamna A Amurka.

Maura Healey ita ce mace ta farko da ke bayyana kanta da cewa ‘yar madigo ce an zaɓe ta a matsayin gwamna a jihar Massachusetts ta ƙasar Amurka. BBC Hausa ta rawaito Ms Healey mai shekara 51 ta kayar da abokin karawarta na jam’iyyar Republican Geoff Diehl, wanda ke samun goyon bayan tsohon shugaban kasar […]

Read More
Labarai Tsaro

Da Dumi Dumi :Gomnatin tarayya ta amince ta mika Abba Kyari wa Amurka.

Gwamnatin Najeriya ta amince da buƙatar Amurka ta miƙa mata ɗan sanda DCP Abba Kyari wanda ake zargi da hannu wajen aikata zambar fiye da dala miliyan ɗaya ta intanet tare da Ramon Abass. Ofishin Ministan Shari’a Abubakar Malami ne ya bayyana hakan ranar Alhamis bayan ministan ya gabatar wa Babbar Kotun Tarayya a Abuja […]

Read More
Al'ajabi

Al’ajabi: ‘Yan biyu Mace da Namiji da aka haifa a Shekara daban daban.

An haifi wasu ƴan biyu a shekara daban-daban a Amurka, a shekarar 2021 da kuma 2022. Minti 15 ne tsakanin haihuwar tagwayen wanda ya raba shekarunsu. An haifi tawagyen ne a wata asibiti da ke Salinas, jihar California. An fara haihuwar namiji a 2021, bayan minti 15, kuma bayan shiga sabuwar shekara aka haifi mace […]

Read More
Ganduje
Labarai

Ganduje Ya Koma Aji Ɗaukar Karatu.

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya tafi Amurka domin halartar wani kwas kan harkokin mulki. Cikin wata sanarwa da Kwamashinan Yaɗa Labarai Muhammad Garba ya fitar ranar Talata ta ce kwas ɗin na mako ɗaya ne mai taken Authentic Leadership Development Programme wanda Sashen Kasuwanci na Jami’ar Harvard ya shirya. Sanarwar ta ce gwamnan ya […]

Read More
Al'ajabi

An sami kunkuru mai kai biyu a Tsibirin Hatteras

  An sami wani karamin kunkuru mai kai biyu a Tsibirin Hatteras da ke gabar teku a Jihar Karolina ta Arewa (North Carolina) a kasar Amurka. An gano kunkurun mai kai biyu ne a bakin teku a karo na biyu a ’yan makonnin da suka gabata. Shafin Facebook na Cape Hatteras National Seashore ya wallafa […]

Read More
Labarai

Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya yi alkawarin hada kai da na hiyar Afirka.

  Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya yi alkawarin hada kai da nahiyar Afirka wajen samar da ci gaba a yankin inda ya bayyana kwarin gwiwar cewa zai iya halartar taron koli na kungiyar tarayyar Afirka da za a yi na gaba. Shugaban yayin taron kungiyar tarayyar Afirka, wanda ya gudana ta kafar intanet saboda […]

Read More
Ilimi Ra'ayi Siyasa

Kuyi Koyi Da Nagartar Siyasa Irin Ta Shugaba Buhari: APC Ta Gayawa Ƴan Siyasar Ƙasar Amurka

Jam’iyyar APC mai mulki ta yi kira ga ƴan siyasar ƙasar Amurka da cewa su yi koyi da nagartar siyasa irin ta shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari. APC ta bayyana haka ne ta bakin sakataren yanɗa labaran kwamitin riƙonta, Sanata John Akpanu a sanarwar da ya fitar a yau Asabar. Akpanu ya bayyana cewa, abinda ya […]

Read More
Government Ilimi Siyasa

Kuyi Koyi Da Nagartar Siyasa Irin Ta Shugaba Buhari, APC Ta Gayawa Ƴan Siyasar Ƙasar Amurka

Jam’iyyar APC mai mulki ta yi kira ga ƴan siyasar ƙasar Amurka da cewa su yi koyi da nagartar siyasa irin ta shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari.   APC ta bayyana haka ne ta bakin sakataren yanɗa labaran kwamitin riƙonta, Sanata John Akpanu a sanarwar da ya fitar a yau Asabar.   Akpanu ya bayyana cewa, […]

Read More