Hukuncin kotun sauraron ƙorafi kan zaɓen jihar Edo “babban kuskure ne da tauye adalci”-PDP
Shugabancin jam’iyyar PDP na ƙasa ya bayyana hukuncin da Kotun sauraren ƙararrakin Zaɓen Gwamnan jihar Edo ta yanke, a matsayin babban tauye adalci da kuma cin amanar da ‘yan Najeriya,…