“Haɗakar da ake ƙirƙira da nufin ƙalubalantar Tinubu a 2027 za ta rushe nan ba da daɗewa ba”-Ganduje
Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa Abdullahi Ganduje, ya yi zargin cewa jam’iyyar NNPP “ta mutu”. Ya kuma yi ikirarin cewa jagoran jam’iyyar tsohon Gwamnan jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso, zai…