Man fetur

Labarai

Fara Haƙar Gangar Mai Dubu 120 A Kullum A Bauchi Zai Taimaka  Wajen Samar Da Kamfanin Takin Zamani Da Zai Rika Yin Tan Bubu 2500 Kowacce Rana.

Gwamnatin Najeriya ta ce kashi na farko na aikin samar da man fetur da kuma iskar gas daga yankin arewacin kasar zai taimaka mata samar da gangar mai dubu 120 kowacce rana da kuma kubik miliyan 500 na iskar gas kowacce rana a yankin, abin da zai kai ga samar da hasken wutar lantarki mai […]

Read More
Ra'ayi

Fetur A Arewa: Bauchi Na Maraba Da Buhari- Dr Aliyu Tilde.

Kaddara Bauchi da Gombe dai kaddara ta rubuta kasancewarsu tare har abada. Farko, a Daular Usumaniya lokacin da Yakubun Bauchi da Buba Yero suka assasa masaurautunsu, an samu rashin jituwa tsakaninsu a kan ina ne iyakar kowannensu. Bayan da aka yi wani yaki a tsakaninsu har ya kai ga kashe juna, sai Muhammadu Bello a […]

Read More
Labarai

Farashin Litar Man Fetur Zai Kai 410 Idan Aka Janye Tallafi-NNPC.

Shugaban kamfanin man fetur ta NNPC , Mele Kyari ya ce farashin litar mai zai kai N410 kan kowanne lita guda, maimakon N170 da ake sayarwa a yanzu, da zaran an janye tallafin mai. Kalaman Mele Kyari na zuwa ne kwana guda bayan kungiyar dillalan mai ta kasa na cewa su na son a kai […]

Read More
Labarai

Man Fetur: Wani Fasinja Ya Faɗawa Martaba FM Cewa Sun Kwashe Sa’a Ɗaya Zuwa Biyu Kafin Su Sha Mai.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Man fetur na cigaba da wahala a jihar Bauchi da ke Arewa maso yammacin Najeriya, wanda rashin man yasa direbobi da matafiya cikin ƙaƙanikayi. Wakilin Martaba FM ya kai ziyara wani gidan mai da ke wajen garin Bauchi inda ya tarar da direbobi da matafiya da dama a layin shan mai. […]

Read More
Labarai

Farashin man fetur yayi tashin gwauron zabi a Najeriya.

Daga: Muhammad Sani Mu’azu. Gwamnatin tarayya ta sanar da kara farashin man fetur inda tayi umarnin sayar da shi a tsakanin naira 140 zuwa naira 143 akan kowacce lita. Hukumar kula da farashin man fetur a Nigeria ce ta sanar da hakan cikin wata sanarwa da babban sakataren hukumar Abdulqadir Sa’idu ya fitar a ranar […]

Read More