SiyasaUncategorized
Trending
Ƴan Adawa Su Jira Zuwa Shekara Takwas, Muna Da Ƙwarin Gwiwa Ɗari Bisa Ɗari Abba Ne Zai Yi Nasara A Kotu,- Ahamd Abba Yusuf.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Akwai haske a tafiyar, kuma wannan gwamnati ta Abba Kabir Yusuf, ta nuna wa jama’ar Kano baki ɗaya cewa da gaske ta ke, ba wasa ta zo ba, muna nan muna aiki ba dare ba rana, za mu yi shekara 8 in Allah ya yarda, ƴan Adawa su jira zuwa shekara takwas, muna da kwarin gwiwa ɗari bisa ɗari Abba ne zai yi nasara a kotu,- Ahamd Abba Yusuf.
Babban sakataren hukumar Kula da Tarihi da Al’adu ta jihar Kano ya yi waɗannan kalaimai ne a znatwa a wata zantawar sa da Martaba FM.
Ku saurari wani sashi na hirar.