Hukumar Kwastam reshen Apapa ta jihar Legas ta samar da kudaden shiga na Naira biliyan 18.9 a rana guda.
Hukumar hana fasa kwabri ta Najeriya reshen Apapa, ta bayyana cewa ta samar da kudaden shiga na Naira biliyan 18.9 a rana guda daga ranar Juma’a 14 ga watan Maris.…