Sarkin Musulmi ya shawarci gwamnonin Najeriya da su kawar da bambanci tsakanin ƴan asalin jiha da baƙi.
Mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar, ya yi kira ga gwamnonin jihohi a fadin Najeriya da su dauki tsarin shugabanci na hada kai da Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu…