Labarai
Trending
Muna Roƙon Gwamnatin Kano Ta Taimake Mu Ta Gina Wajen Ƙyanƙyasar Kaji Da Haɗa Abincin Su- Masu Kiwon Kaji.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Ƙungiyar manoma da masu kiwo da saye da siyarwa kayan kiwo ta Gida-gida All Farmers Association, da ke jihar Kano ta roƙon gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf da duk masu ruwa da tsaki a jiha, da su gina wajen ƙyanƙysar kaji da haɗa abincin su a jihar.
Shugaban ƙungiyar Malam Abba Hassan Dala, ne ya bayyana hakan da ya ke zantawa da ƴan Jarida a lokacin wani taron horarwa da ya shirya a birnin Kano.
Ku saurari ƙarin bayanin da ya yi mana
Abba Kaji