Katsina

Mutuwa

Jarumin Ya Rasu Ne Bayan Ya Yi Fama Da Rashin Lafiya.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Allah ya yiwa ɗaya daga cikin jaruman Kannywood Umar Yahaya Manunfashi, wanda aka fi sani da Alhaji Yakubu Kafi Gwamna a cikin shirin kwana cassa’in mai dogon zango da ake yi a gidan talabijin na Arewa 24 rasuwa. Kafi Gwamna ya rasu ne a yammacin ranar Talata kamar yadda rahotanni suka […]

Read More
Tsaro

Masu Garkuwa Sun Bukaci A Basu Kudin Fansa Har Naira Miliyan 250 A Katsina Bayan Sun Sace Mutum 43.

Daga Suleman Ibrahim Maddibo wasu bayanai daga jihar Katsina da ke Arewa maso Yammacin Najeriya na cewa, al’ummar kauyen Bakiyawa da ke yankin Batagarawa na cikin firgici bayan da ‘yan ta’addan da suka sace mazauna kauyen 43 suka bukaci da a biya su naira miliyan 250 a matsayin kudin fansa, kafin sako mutanen da suke […]

Read More
Labarai

‘Yan Sanda Na Bincike Kan ‘Dan Sandan Da Bindigar Sa Ta Tashi Ta Bindige Abokin Aikinsa A Jihar Kano.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wani jami`in ‘Dan Sanda ya rasa ran sa bayan da bindigar abokin aikin sa ta tashi inda ta harbe shi, wanda ya rasu sanadin harbin da bindigar tayi masa a jihar Kano. Lamarin ya faru ne a unguwar Kurna a hanyar ‘Yan Sandan ta komawa jihar Katsina bayan sun kammala wani […]

Read More
Tsaro

Ado Alero Ya Kashe Mutanen Da Bai San Adadinsu Ba.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shahararren ɗan bindigar nan ya addabi jihar Zamfara da Katsina da wasu sassan Arewa maso Yammacin Najeriya Ado Alero Ƴandoto, wanda kuma aka naɗa sabon Sarkin Fulanin Ƴandoton jihar Zamfara ya ce ban sai adadin ƴan bangar daya kashe ba. Ado Alero ya bayyana hakanne cikin wani rahoto binciken ƙwaƙwaf na […]

Read More
Tsaro

Nafi Son Kashe Mutane Maimakon Garkuwa Da Su, -Ado Alero.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Shahararren ɗan bindigar nan ya addabi jihar Zamfara da Katsina da wasu sassan Arewa maso Yammacin Najeriya Ado Alero Ƴandoto wanda kuma aka naɗa sabon Sarkin Fulanin Ƴandoton jihar Zamfara ya ce ba shi da burin yin garkuwa da mutane amma ya fi son kashe su. Ado Alero ya bayyana hakanne […]

Read More
Labarai

Shugaba Buhari Zai Ci Gaba Da Yin Duk Mai Yiwuwa Wajen Tabbatar Da Jin Daɗin Ƴan Najeriya.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya za su yi hamdala idan suka san halin da al’ummar wasu kasashe ke ciki. Buhari ya yi wannan bayanin ne a yayin ziyarar da ya kai wa sarkin Katsina Dokta Abdulmumini Kabir Usman, a fadarsa a yau Asabar. Shugaban ya ce zai ci gaba da yin duk […]

Read More
Labarai

Yadda Wani Mutum Ya Kwaƙule Mun Idanu Na Guda Biyu Ban Yi Masa Laifin Komai Ba- Almajiri.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Rundunar yan sandan jihar Bauchi da ke Aarwa maso Gabashin Najeriya ta tabbatar da samun wani almajiri mai shejaru 16 mai suna Uzairu Salisu, wanda yazo karatun Allo jihar Bauchi daga jihar Katsina, wanda ake zargin wani mutum da kwakulewa masa idanu guda biyu. Cikin wata sanarwa da rundunar ƴan sandan […]

Read More
Tsaro

Ƴan Sanda Sunun Damƙe Likitan Turji Da Wasu Ƴan Fashin Daji 39.

Rundunar Ƴan Sanda a Jihar Sokoto ta cafke wani likita mai suna Abubakar Hashimu, wanda ya yi wa ƙasurgumin jagoran ƴan fashin dajin nan mai suna Bello Turji lokacin da sojoji su ka ji masa raunuka a wani hari da su ka kai masa shekaru 3 da su ka wuce. Da ya ke ganawa da […]

Read More
Al'ajabi Labarai

Rundunar yan sanda a jihar Katsina ta kubutar da Jaki da akayi garkuwa dashi.

Wani jaki ya shaƙi iskar ƴanci bayan da dakarun rundunar ƴan sanda su ka kuɓutar da shi da ga hannun ƴan fashin daji da su ka yi garkuwa da shi a Jihar Katsina. Daily Nigerian Hausa ta rawaito cewa, Kakakin rundunar ƴan sanda na Jihar Katsina, SP Gambo Isah ya tabbatar da kuɓutar da jakin, […]

Read More
Labarai

Gudun Hijira: Kudin Da Aka Tara Domin Taimakawa Ƴan’uwa mu Na Zamfara Ya Zarta Miliyan Goma -Bulama Bukarti.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo An buɗe wani asusu domin tallafawa ƴan gudun hijira a jihar Zamfara da ke Arewa maso yammacin Najeriya da ayyukan ƴan bindiga ya raba da mahallansu. Cikin wani sako da ya wallafa a shafinta na Facebook  lauyan nan maifafuka a Najeriya Barista Aubu Bulama Bukarti, wanda a yanzu haka ke can ƙasar […]

Read More