Gwamanti ta soke hawan Sallah a masarautar Bauchi
Yayin da wasu al’ummar musulmi ke shirin bukukuwan Sallah bayan kammala Azumi 29 ko 30 da shagalin hawan Sallah a masarautar Bauchi da ke jihar Bauchi a Arewacin Najeriya, Gwamnatin…
Yayin da wasu al’ummar musulmi ke shirin bukukuwan Sallah bayan kammala Azumi 29 ko 30 da shagalin hawan Sallah a masarautar Bauchi da ke jihar Bauchi a Arewacin Najeriya, Gwamnatin…
Marigayi Alhaji Nasiru Ahli, ya rasu ne a daren ranar Juma’ar nan bayan ya yi fama da jin jinya. Nasiru Ahli, ya na daga cikin fitattun attajirin Kano kuma shi…
Jami’an tsaro sun kama wasu masu garkuwa da mutane da ke aikata laifi a karamar hukumar Qua’an Pan ta jihar Plateau. Shugaban karamar hukumar mulkin Qua’an Pan Christopher Manship, ya…
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC) reshen jihar Benue, ta tabbatar da sace daya daga cikin jami’an ta mai suna Insfekta Nathaniel Kumashe. Jami’ar hulda da jama’a ta hukumar Ngozi…
Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa Kotun daukaka kara da ke zaman ta a Kaduna a ranar Alhamis, ta yi watsi da karar da ke neman cire Sarkin Zazzau na 19 Ambasada…
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya bayyana cafke Akanta Janar na jihar Sirajo Jaja, da jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) suka yi, bisa zargin almundahanar Naira…
Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) sun kama Sirajo Jaja, Akanta Janar na jihar Bauchi bisa zargin almundahanar Naira biliyan saba’in. An kama shi a Abuja a…
Tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma jigo a jam’iyyar SDP Malam Nasir El-Rufai, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya mayar da zababbun jami’ai a jihar Ribas. El-Rufai wanda ya yi…
Kungiyar Matasa ta Sahel masu rajin samar da Kyakkyawan jagoranci da Wayar da Kan Jama’a, ta yi Allah wadai da matakin Shugaba Bola Ahmad Tinubu na ayyana dokar ta-baci a…
Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta soki ayyana dokar ta-baci a jihar Rivers da Shugaba Bola Tinubu ya yi, tana mai bayyana matakin a matsayin “wanda ya saba wa kundin tsarin…
Hukumar hana fasa kwabri ta Najeriya reshen Apapa, ta bayyana cewa ta samar da kudaden shiga na Naira biliyan 18.9 a rana guda daga ranar Juma’a 14 ga watan Maris.…
Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda (PSC), ta amince da karin girma ga kwamishinonin ‘yan sanda guda 20, da mataimakan kwamishinoni 19, da sufetoci 13, da kuma mataimakan sufeto 14.…
Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta bayyana cewa hauhawar farashi a kasar ya ragu zuwa kashi 23.18% a shekara, daga watan Janairu zuwa Fabrairu 2025. A wata sanarwa da ta fitar…
Gwamnan jihar Kano da ke Arewacin Najeriya Abba Kabir Yusuf, ya bayyana aniyar gwamnatin sa na gyara dukkan manyan masallatai na Juma’a a fadin jihar, domin tabbatar da cewa sun…
Majalisar Dokokin jihar Rivers ta gabatar da sanarwar zargin aikata ba dai-dai ba ga Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyar sa Farfesa Ngozi Odu, wanda ke nuna fara aiwatar da shirin…
An faɗaɗa hanyoyin jigilar jama’a a birnin Riyadh don haɗa Diplomatic Quarter, inda yawancin jakadun ƙasashen waje ke da ofisoshin su. Sabbin hanyoyin bas za su fara aiki daga King…
Mutum bakwai ake tunanen sun mutu bayan da motoci uku suka yi karo da juna a yankin Ulakwo, kan titin Owerri zuwa Aba, a daren Lahadi a jihar Imo bayan…
Majalisar Dokokin jihar Rivers ta musanta cewa ta karɓi wata wasika daga Gwamna Siminalayi Fubara, dangane da gabatar da kudurin kasafin kuɗin 2025 a gaban majalisar. Gwamna Fubara a cikin…
Tsohon ɗan wasan gaba na Ingila John Fashanu, ya kai ƙarar Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya yana neman diyya ta yiro £100,000 bayan da aka kama shi bisa wasu zarge-zarge daban-daban.…
Dakarun sojojin Najeriya sun kai farmaki kan ƴan bindiga da ke addabar wasu yankunan jihar Katsina, in da suka kashe 31 a hare-hare biyu daban-daban. Rahotanni sun nuna cewa farmakin…
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Jigawa ta kama wasu mutum biyu da ake zargi da fashi da makami, tare da kwato babura guda biyu da aka sace. Kakakin rundunar SP Shi’isu…
Lauyan kare haƙƙin bil’adama Femi Falana, ya yi gargaɗi kan kowane irin bincike da hukumomin tsaro za su gudanar kan yadda Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya…
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano a ranar Asabar, ya karɓi bakuncin manyan membobin Majalisar malammai da limamai domin yin buda baki a Fadar Gwamnati, a kwanaki 15 na…
Kwamitin alkalai uku karkashin jagorancin Mai shari’a Okon Abang, a ranar Juma’a sun dakatar da aiwatar da hukuncin da aka yanke a ranar 10 ga watan Janairu, wanda ya soke…
An banka wa gidaje 24 da rumfunan ajiyar hatsi 16 wuta, yayin wani rikicin al’umma tsakanin al’ummar Hausawa da Fulani a Gidan Na Ruwa da ke Karamar Hukumar Taura a…
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga da ake kira ‘yan ta’adda na Lakurawa sun kai hare-hare a kan kauyuka biyar, da ke yankin ƙaramar hukumar Arewa a Jihar Kebbi, in…
Gwamnatin Jihar Edo a ranar Juma’a ta rushe wani gida mallakin wani dattijo mai suna Karimu Audu, bisa zargin sa da hannu a ayyukan garkuwa da mutane. An rushe gidan…
Gwamnatin Jihar Kano ta kulla yarjejeniya da kamfanin Logistics Limited domin kaddamar da sabbin motocin sufuri na zamani, da ke amfani da iskar Gas, domin rage cunkoson ababen hawa a…
Jam’iyyar PDP ta yi waddai da dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da Majalisar Dattawa ta yi, sakamakon zargin cin zarafin da yi wa Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio. Jaridar Daily…
Kwanaki biyu bayan mutuwar mutum 16 da suka kone kurmus a wani hadarin mota akan titin Abeokuta zuwa Shagamu, a kalla mutane uku sun rasa rayukan su yayin da wasu…
Daga Sani Ibrahim Maitaya Shugaban Hafsan Sojin Sama, Air Marshal Hassan Abubakar, ya ziyarci Gusau babban birnin Jihar Zamfara, don wata ziyarar aiki ta yini guda a Hedikwatar Rundunar 207…
Dakarun sojin Najeriya sun kawar da babban masanin hada bama-baman Boko Haram Amirul Bumma, tare da wasu ‘yan ta’adda takwas yayin wani farmaki na share sansanonin ‘yan ta’adda a dajin…
Jami’an Rundunar ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Abuja sun hallaka mutane bakwai da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, da kuma 9 da ake zargin ‘yan fashi da makami…
Hukumar Bunkasa Fasahar Bayanai ta kasa (NITDA) ta gargadi masu gidajen yanar gizo kan wata babbar matsalar tsaro a cikin plugin Jupiter X Core na WordPress, wanda zai iya bai…
Mutum biyu da aka bayyana sunayen su da John Moses da Yakubu Mohammed, an yanke musu hukuncin kisa ta hanyar rataya da kuma yanke azzakari a Jihar Kaduna. An yanke…
Hukumar Kwastam ta Najeriya a ranar Litinin ta sanar da cafke lita dubu ashirin da takwas da dari uku na man fetur, a Rundunar Yankin A na Hukumar. Da yake…
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Zamfara ta mika takardun ceki na kudi har N94,555,327.69, ga iyalan jami’an ‘yan sanda 23 da suka rasu yayin gudanar da ayyukan su. Kwamishinan ‘Yan Sandan…
Jami’an Rundunar Sojojin Ruwa na Najeriya da ke sansanin Epe Jihar Legas, sun dakile wani yunkurin fasa kwauri a kan hanyar Epe-Ijebu-Ode Mataimakin Shugaban Sansanin Sojojin Ruwa Kwamanda Chukwudi Atuba,…
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Nasarawa ta kama wani mamba na kungiyar fashi da makami da ke aikata laifuka sanye da kakin soja, a kan titin Abuja zuwa Keffi da wasu…
Shugaban ƙasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa za a saka Bitcoin, Ethereum, XRP, Solana, da Cardano a cikin sabon shirin ajiyar kudaden intanet na kasar (US Crypto Strategic Reserve).…
Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) Zaria tare da hadin gwiwar UNICEF, za su dasa bishiyoyi har dubu biyu da tamanin a cikin watanni ukku don karfafa dorewar muhalli, da rage tasirin…
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) reshen jahar Kaduna, ta cafke mutum 11 da ake zargi da aikata zamba ta intanet a karamar hukumar Chanchaga, Jihar Neja. A…
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta karyata ikirarin da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa, akwai ‘yan ta’adda guda 79 a yankin Lugbe na Abuja, tana bayyana rahoton a matsayin…
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya tabbatar wa al’ummar jihar cewa gwamnatinsa za ta yi aiki da hukuncin kotun ƙolin ƙasar, bayan ta yi cikakken nazarin takardun hukuncin. BBC ta…
Aƙalla mutum 37 sun rasa rayukan su, yayin da wasu da dama suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku tsakanin manyan motoci biyu a yankin Potosi da ke…
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Marco Rubio, ya bayyana a ranar Asabar cewa ya rattaba hannu kan wata yarjejeniya don hanzarta isar da taimakon soja, da ya kai kusan dala biliyan…
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Barau Jibrin ya ce zai yi aiki tare da Sanata Muntari Dan-Dutse mai wakiltar yankin Funtua na jihar Katsina domin tabbatar da ƙirƙiro jihar…
Rundunar Sojin Sama ta Ƙasa (NAF) ta kashe ƴan ta’adda da dama a hare-haren sama da ta kai a jihar Zamfara. Wani shafin yanar gizo mai suna Zagazola Makama, wanda…
Babbar Kotun Jihar Abia da ke zamanta a Obehie karamar hukumar Ukwa ta yamma ƙarƙashin mai shari’a L.T.C. Eruba, ta dakatar da aiwatar da dakatarwar da aka yi wa tsohon…
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatin sa ta ware Naira biliyan 8 domin shirin ciyarwar Ramadan na wannan shekara. Gwamna Yusuf ya bayyana hakan ne a…
Wani mummunan hatsari ya afku a safiyar Asabar a kan babbar hanyar Benin zuwa Auchi, in da fasinjoji 12 suka kone kurmus a wata haɗuwa da ta faru tsakanin mota…
Hukumar karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano ta kama Shugaban Karamar Hukumar mulkin Kiru Alhaji Abdullahi Mohammed, a ranar Jumma’a bisa zargin sayar da fili na…
Firayim Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, ya gudanar da shawarwari tare da manyan jami’an tsaro da ministocin sa a ranar Juma’a, bayan dawowar wata tawagar Isra’ila daga Alƙahira ba tare da…
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan zargin cin zarafi, tsoratarwa, da rashin adalci da aka yi wa Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, wanda Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan…
Akalla mutum shida sun rasa rayukkan su bayan wata babbar mota dauke da kayan abinci ta kwace daga hanya, kuma ta kife a yankin Ugwu-Onyeama kan tagwayen titin Enugu zuwa…
Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya koma gidan sa da ke Kaduna bayan ya kwashe kusan shekaru biyu a mahaifar sa Daura Jihar Katsina. Buhari ya koma zuwa garin Daura…
Daga Sani Ibrahim Maitaya Wani mai aikin tawali’u Alh. Rabi’u Bello Najanun Kaura Namoda dake jahar Zamfara, ya sauƙaƙa kayan abinci ga al’ummar yankin shi, domin samun sauƙi a cikin…
Darakta-Janar na Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC), Farfesa Mojisola Adeyeye, ta koka kan barazanar da ake yi wa rayuwarta da kuma tsaron lafiyar ma’aikatan hukumar, in…
Kwamishinan Ƴansanda na Jihar Kebbi CP Bello Sani, a ranar Laraba ya mikawa iyalan marigayan jami’an ƴansanda 23 takardun karɓar kuɗi da suka kai naira miliyan miliyan arba’in da shida,…
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta kama mutane hamsin da tara da ake zargi da aikata zamba ta intanet a Abuja. EFCC ta bayyana hakan ne a…
Wata babbar kotu a jihar Akwa Ibom da ke zaman ta a Abak ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Eno Isangidihi, ta yanke wa wani mutum mai suna Akaninyene Johnson Nkonduok hukuncin…
Hamas ta miƙa gawarwakin Isra’ilawa huɗu da aka tsare a Gaza ga Kungiyar Agaji ta Red Cross, a matsayin wani bangare na ƙarshe a matakin farko na yarjejeniyar tsagaita wuta.…
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), reshen jahar Lagos ta gurfanar da karin yan kasar Chaina su 16 a gaban Mai Shari’a Daniel Osiagor na Babbar Kotun Tarayya…
Fitaccen ɗan siyasa kuma jigo a jam’iyyar APC a Kano, wanda ya taɓa zama shugaba a wani bangare na jam’iyyar Alhaji Abdulmajid Dan Bilki Commander, ya shawarci APC da kada…
Rundunar Ƴansandan jihar Neja ta kama jami’in da harbin sa ya samu wani ma’aikacin shige da fice bisa kuskure, yayin da ake kokarin tarwatsa ‘yan daba a Minna, jihar Neja.…
Mutum hudu sun mutu yayin da shidda suka jikkata a Koriya ta Kudu, bayan wani bangare na gadar hanya da ake kan ginawa ya ruguje a ranar Talata, a cewar…
Wani taron jama’a da suka taru don kallon manyan motoci biyu masu sulke dake shiga cikin sansanin ‘yan gudun hijira na Jenin, suna farfasa titin don buɗe hanya ga tankoki…
Cibiyar Bayanan Laifuffukan Ƙetare ta Hukumar Leken Asiri ta Koriya (NIS), ta bayyana cewa an kama wani babban dillalin miyagun ƙwayoyi dan Najeriya mai suna K. Jeff, tare da wasu…
Jami’an Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Akwa Ibom sun kama wasu mutane biyu a wurare daban-daban, bisa zargin mallakar makamai ba bisa ka’ida ba, a ƙananan hukumomin Ibeno da Eket. Kakakin…
Shekara ɗaya bayan da Jami’ar Jos da Asibitin Koyarwa ta Jami’ar Jos suka rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna don kafa Cibiyar Dashen Koda a Jos, har yanzu ba a…
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Nasarawa ta rufe fiye da asibitoci ashirin da ke aiki ba tare da cika ka’idojin da aka gindaya ba. Babban Sakataren ma’aikatar dakta John Damina, shine…
Jihar Bauchi ce ke da mafi yawan yara masu fama da rashin abinci mai gina jiki, in da ake da kimanin yara 54,000 da ke cikin wannan hali, a cewar…
Wasu iyalai daga Kudancin California na jimamin rashi mai raɗaɗi na ɗansu mai kimanin shekaru goma sha uku Nnamdi Ohaeri Sr., wanda suka yi amannar ya mutu bayan ƙoƙarin yin…
Rundunar ƳanSandan Jihar Edo a ranar Lahadi, ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Kelvin Izekor bisa zargin kashe matar sa Success Izekor mai shekaru 38, a Birnin Benin…
A jiya Asabar ne runduna ta daya ta sojojin Najeriya, reshen Kaduna, ta gudanar da bikin dokin ta na aiki mai suna Dalet Akawala mai muƙamin Sajan, wanda ya mutu…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Wani mutum da ba a kai ga gane sunan sa ba ya mutu sakamakon konewa da wutar lantarki yayin da ya ke kokarin sata a cikin…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yansandan Najeriya reshen jihar Adamawa da ke Arewa masu Gabashin kasar, ta ce ta kama wasu mutum biyu da ake zargin su da yi wa…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Gwamnatin Kano ta ce Mauludin Shehu Ibrahim Inyass da mabiya Ɗariƙar Tijjaniyya za su yi, ya na nan daram ba gudu ba ja da baya. A…
Rahotanni daga Ibadan babban birnin jihar Oyo na cewa, wata tankar dakon man fetur ta yi bindiga bayan da ta yi taho-mu-gama da wasu manyan motoci biyu. Aminiya ta rawaito,…
Gwamnatin Sakkwato ta gargaɗi al’ummar jihar mazauna kan iyakoki da su yi hattara da ’yan bindiga da ke tserewa a sakamakon ragargazar da sojoji suka tsananta a kansu. Hakan na…