Gwamnatin tarayya ta amince da ayyukan hanyoyi, asibitoci, lantarki da dam da kuɗinsu ya kai sama da naira biliyan 750
Majalisar Zartarwa ta Ƙasa (FEC) ta amince da sabbin ayyuka da gyare-gyare a fannonin tituna, asibitoci, wutar lantarki da aikin noma da suka kai darajar Naira biliyan 750 a faɗin…