Wasu rahotanni daga jihar Jigawa na nuni da cewa, an samu ƙarancin mutane da za su kaɗa ƙuri’a a zaɓen ƙananan hukumomi da ke gudana a yau Asabar a jihar Jigawa. Daily Trust ta lura cewa yayin da jami’an tsaro da na zaɓe su ka kasance a wasu rumfunan zaɓe, an bar su da jiran […]
Tag: Jigawa
Yansanda Sun Tsare Mutumin Da Ya Caka Wa Ƴar shekara 8 Almakashi Da Cokali A Al’aurarta Har Sai Da Ta Sume.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar Ƴansandan jihar Jigawa da ke Arewacin Najeriya, ta tsare wani mutum mai shekara 32 bisa zargin caka wa wata yarinya mai shekara 8 almakashi a gabanta. Mutumin ya yi wa yarinyar mummunan rauni a gabanta har sai da ta sume, a sakamakon wannan aika-aika da ya yi mata. Aminiya ta […]
Ambaliya: Mutum Kusan 50 Sun Rasu In Da Dubbai Suka Rasa Muhallansu A Najeriya.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Aƙalla mutum 49 ne suka mutu, sannan dubbai suka rabu da muhallansu bayan mamakon ruwan sama da ya jawo ambaliya a Arewacin Najeriya, kamar yadda Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Najeriya ta sanar a ranar Litini. BBC ta rawaito, a jihohin Arewa guda uku da suka fi fuskantar ambaliyar su […]
Ambaliyar Ruwa: Gwamnatin Jigawa Ta Raba Tallafi Ga Al’ummar Kiyawa.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Jigawa a Arewacin Najeriya, Malam Umar Namadi, ya raba kayan tallafi ga al’ummar da bala’in ambaliyar Ruwa ya sha a ƙaramar hukumar Kiyawa ta jihar. Cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafin sa na Facebook kwamishin Ayyuka na Musamman Auwal D. Sankara, ya ce, sun bayar da tallafin […]
Tsohon Gwamnan Jigawa Sule Lamiɗo Ya Caccaki Gwamnonin Arewacin Nijeriya Kan Zuwa Amurka.
Daga Fatima Sulaiman Shu’aibu Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido, ya caccaki Gwamnonin Arewacin Nijeriya da suka yi tafiya zuwa kasar Amurka taro kan tsaro, Lamido ya ce ziyarar tasu ta nuna rashin sanin makamar aikinsu. A kwanakin baya ne, gwamnonin suka yi tattaki zuwa Amurka, inda suka halarci taron zaman lafiya da Cibiyar […]
An Yakenwa Wasu Mutum Biyu Hukuncin Ɗaurin Rai Da Rai A Jigawa Bayan Samunsu Da Laifin Yin Luwadi Da Wasu Yara.
Wata babbar kotun jihar Jigawa da ke zama a Dutse karkashin jagorancin Mai shari’a Muhammad Abubakar Sambo ta yanke wa Isah Haruna hukuncin ɗaurin rai-da-rai bayan samunsa da laifin yin luwaɗi. An gurfanar da wanda ake tuhumar ne ranar 2 ga watan Mayun 2023, bisa zargin aikata fyaɗe, lamarin da ya saɓa wa sashe na […]
An Kafa Hukumar Tsare-tsaren Taltalin Arziki A Jihar Jigawa.
Daga Sadik Muhammdad Fagge da Firdausi Ibrahim Bakwandi. Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, ya kaddamar da hukumar tsare-tsaren tattalin arziki ta jihar wato (EPB) a turance, wanda hakan ke nuna gagarumin ci gaba na bunkasa tsare-tsare da ci gaban tattalin arzikin jihar. Cikin wata sanarwa da Hamisu Mohammed Gumel, babban sakataren yada labarai na gwamnan […]
2023: Gov Tambuwal Consults Sule Lamido in Jigawa.
Sokoto State Governor, Aminu Waziri Tambuwal received rousing welcome in Bamaina District of Birnin Kudu Local Government, of Jigawa State and also the home town of former Jigawa State Governor, Dr. Sule Lamido, a founding Member of the PDP. Gov. Tambuwal accompanied by former Sokoto Governor, Attahiru Dalhatu Bafarawa, Zamfara State Deputy Governor, Mahdi Aliyu […]
Governor Badaru appoints permanent commissioners SUBEB, 1 special assistant
The Executive Governor of Jigawa state Alhaji Muhammad Badaru Abubakar has approved the appointments of Balarabe Modibbo Babura and Kani Idris Buji as Permanent Commissioners, State Universal Basic Education Board (SUBEB). This was contained in a statement signed by the Secretary to the Government of Jigawa State, Alhaji Adamu Abdulkadir Fanini. Similarly, the Governor […]
FG commissions Gagarawa power station in Jigawa
12 yeas after awarding contract, the Federal Government has finally commissioned the 2x60MVA,132/33KV Power Transmission Substation at Gagarawa Local Government Area (LGA) of Jigawa State. The minister of Pawer Alhaji Sale Mamman who did the commissioning along with the Jigawa state Governor Alhaji Muhammad Badaru Abubakar, narrated that the contract for the project was […]
HADEJIA FLOOD: President Buhari sympathizes with victims, says it’s a set back to agriculture
President Muhammadu Buhari has expressed sympathy for the victims of the Hadejia floods which, according to received reports, destroyed over 100,000 hectares of rice farms in Jigawa State. In a statement signed by Senior Special Assistant to the President on Media and Publicity Garba Shehu, President Buhari said that “this level of destruction as a […]
Jigawa: Governor Badaru Commissions Road Projects worth N6.8 Billion
The Chairman of Governors Forum who is also the Ekiti State governor, Chief Kayode Fayemi, Acting National Chairman of the APC and the Yobe state Governor Mai Mala Buni along with Governor of Plateau State, Mr Simon Lalong on Thursday commissioned road projects worth N6.8 billion in Jigawa State. The governors commissioned Taura to Garki […]
Jigawa govt. moves to end water scarcity in some towns.
Jigawa state Government says it would soon embark on execution of water project to boost its supply in Jahun and Aujara towns Similarly, the government says it would also desilt ponds that threaten the towns. The Speaker, Jigawa State House of Assembly, Alhaji Idris Garba Jahun, made the disclosure to newsmen, while inspecting water schemes […]
Jigawa State distributes 2.5m tree seedlings
Jigawa State Government has launched the distribution of two point five million seedlings. The State Governor Abubakar Badaru At the distribution exercise in Andaza, Kiyawa local government area, said planting trees would ensure a cleaner environment. He said the tree’s would cover 4KM shelter belt with 1KM distance each, in Babura, Birniwa, Suletankarkar and Maigatari […]
Nigeria has to go digital to compete globally – Governor Badaru
The Jigawa State Governor, Alhaji Muhammad Badaru Abubakar says Nigeria must go digital in all its activities to compete with other countries at the global level. A signed statement by Auwal D Sankara, Senior Special Assistant to the Governor on New Media, said Governor Badaru made the statement at the Virtual Commissioning of Digital Capacity […]