Kotu

Labarai

Kotu Ta Samu Shugaban EFCC Da Laifin Bujirewa Umarninta.

Wata babbar kotun tarayya a Abuja, ta samu shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, Abdulrasheed Bawa da laifin saɓa wa umurnin kotu, a wani hukunci da ta yanke a 2018. A hukuncin da ya yanke yau Talata, mai shari’a Chizoba Oji ya ce hukumar ta EFCC ta ƙi aiwatar da wani […]

Read More
Labarai

Lauyan Gwamnatin Kano Ya Nemi Kotu Ta Yiwa Abduljabbar Hukunci.

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake Kofar Kudu Karkashin me Shari’a Ibrahim Sarki Yola ta ce za ta ayyana ranar da za ta yanke hukunci kan karar da Gwamnatin Jahar Kano ta shigar da Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara bisa zarginsa da kalaman batanci. Yayin zaman na Yau dukkannin bangarorin Shari’ar sun gabatar da Jawabansu na karshe […]

Read More
Uncategorized

Hadimin Shugaba Buhari, Bashir Ahmad Na Fatan Yin Nasara A Kotu.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hadimin shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari Bashir Ahmad ya yi wa kansa fatan nasara a shari’ar da ya shigar yana kalubalantar kayen da ya sha a zaben fitar da gwani na takarar dan majalisar wakilai a APC a jihar Kano. Buhari Ya Sake Bawa Bashir Ahmad Muƙami Tare Da Ɗaga Likkafarsa. […]

Read More
Labarai

Kotu Tsare Matashi Watanni 20 Tare Da Biyan Diyya Dubu  50, Bayan Ta Same Shi Da Laifin Saran Wani.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Wata kotun shari’ar Muslunci mai lamba 2 a jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, ta tsare wani matashi watanni 20 a Kurkuku, kutun tayi hukuncin ne bayan samun wanda ake zargin da laifin saran wani da Adda. Kutun ta kuma samu wanda ake zargin mai suna Haidar Abdullahi, Da […]

Read More
Ilimi

Kotu Ta Umarci ASUU Ta Janye Yajin Aikin Da Ta Ke Yi Tsawon Watanni 7.

Kotun ma’aikata ta sawa kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU birki kan yajin aikin da ta ke yi tsawon watanni. Da yake gabatar da hukunci kan bukatar wucin gadi da gwamnatin tarayya ta nema, Mai shari’ah Polycarp Hamman ya hana kungiyar ASUU ci gaba da yajin aiki har zuwa lokacin yanke hukunci kan shari’ar. Mai […]

Read More
Lafiya

Kotu Ta Tasa Ƙeyar Ɗan Chinan Da Ya Kashe Ummita Gidan Kaso.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yan sandan jihar Kano ta gurfanar da ɗan Chinan da ake zargi da kisan Ummukulsum Sani Buhari, wadda aka fi sani da Ummita a ranar Laraba, gaban wata kotun majistire. Ana zargin Mista Geng Quanrong da kisan matashiyar, lamarin da ya ci karo da sashe na 221 na kundin laifuka […]

Read More
Labarai

Kotu Ta Aike Da Matashi Gidan Yari Saboda Satar Goyon Masara 22.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Alkalin kotun shari’ar Muslunci mai lamba 2 da ke zaune a Tashar Babiye a jihar Bauchi Barrister Muktar Adamu Bello Dambam, ya yanke wa wani matashi mai suna Attahiru Dahiru, ɗan shekara 20, mazaunin unguwar a New GRA a garin Bauchi, hukumcin ɗaurin watanni 8 a gidan gyaran hali da tarbiya, […]

Read More
Labarai

Kotu Ta Ci Abduljabbar Tarar Naira Miliyan 10.

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a yau Litinin, ta ci tarar malamin addinin Musulunci da ake tsare, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara, Naira Miliyan 10 bisa shigar da kara kan tabbatar da hakkinsa na ɗan ƙasa, inda kotun ta ce hakan rashin ɗa’a ne ga kotun. Mai shari’a Emeka Nwite, a cikin hukuncin da […]

Read More
Labarai

Bauchi: Wata Kotu Ta Aike Da Wasu Matasa Gidan Gyaran Hali, Bayan Samun Su Da Laifin Tayar Da Hankalin Al’umma.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Rundunar yan sandan jihar Bauchi a Najeriya ta gurfanar da wasu matasa huɗu gaban wata kotun shari’ar musulimci mai lamba 2, bayan ta kama su da zargin laifin haɗin baki da ɗaukar makamai da zummar tayar da hankali al’umma. Waɗanda ake zargin sun haɗa da Isah Adamu wanda aka fi sani […]

Read More
Advertisement Al'ajabi

Ango Da Amaryar Da Aƙali Ya Aike Su Gidan Ɗan Kande Bayan Zargin Azabtar Da Ɗan Kishiyarta.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Wata kotun shari’ar musulimci mai lamba 2 da ke Tashar Babiye a karamar hukumar Bauchi , ta aike da amarya da ango zuwa gidan gyaran hali, su ci amarcinsu a can, kafin ranar da za a yanke musu hukunci, bayan kotun ta samunsu da laifin hadin baki, da muzguna wa dan […]

Read More